Hausa Bible
Romawa 15:8
Gama ina dai gaya muku cewa dalilin da Almasihu ya zama mai yin hidima ga Yahudawa shi ne domin a nuna gaskiyar kalmar Allah, a kuma tabbatar da alkawaran da aka yi wa kakannin kakanninsu,
Open Bible readerHausa Bible
Gama ina dai gaya muku cewa dalilin da Almasihu ya zama mai yin hidima ga Yahudawa shi ne domin a nuna gaskiyar kalmar Allah, a kuma tabbatar da alkawaran da aka yi wa kakannin kakanninsu,
Open Bible reader