Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:20

Kada ku rushe aikin Allah saboda shaˈanin cin abinci. Lallai kowane irin abinci marar ƙazanta ne, amma mugun abu ne idan abincin da ake ci ya zama abin sa wa wani tuntuɓe.

Open Bible reader