Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:15

Idan abin da kana ci ya kawo wa ɗanˈuwanka damuwa, ba zaman ƙauna kake yi ba ke nan. Kada abincin da kake ci yă zama hanyar lalatar da ɗanˈuwanka wanda Almasihu ya mutu dominsa.

Open Bible reader