Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:13

Saboda haka sai mu daina halin nan na ganin laifin juna. A maimakon haka sai kowa yă ɗauki niyya cewa ba zai zama dalilin tuntuɓe ko abin sa zunubi ga ɗanˈuwansa ba.

Open Bible reader