Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:10

Kai fa, me ya sa kake ganin ɗanˈuwanka da laifi? Kai kuma me ya sa kake rena ɗanˈuwanka? Dukanmu dai za mu tsaya a gaban Allah wanda shi ne mai yi mana shariˈa.

Open Bible reader