Skip to content

Hausa Bible

Romawa 13:14

A maimakon haka sai ku ɗauki halin Ubangiji Yesu Almasihu, kada kuma ku yarda da halin mutuntakar da zai bi da ku bisa ga muguwar shaˈawarsa.

Open Bible reader