Skip to content

Hausa Bible

Romawa 12:8

Idan ta ƙarfafawar juna ce, bari mu kasance masu ƙarfafawa. Idan kuma baiwarmu ta biyan bukatar ˈyanˈuwa ce, sai mu yi haka ɗin hannu sake. Idan ta shugabanci ce, sai mu yi shi da ƙwazo. Idan ta nuna tausayi ce, sai mu yi haka da farin ciki.

Open Bible reader