Hausa Bible
Romawa 12:6
Da yake muna da baye-bayen nan iri-iri daidai gwargwadon alherin da Allah ya yi mana, to, sai mu yi amfani da su. Idan baiwarmu ta yin annabci ce, sai mu yi annabci daidai gwargwadon bangaskiyarmu.
Open Bible readerHausa Bible
Da yake muna da baye-bayen nan iri-iri daidai gwargwadon alherin da Allah ya yi mana, to, sai mu yi amfani da su. Idan baiwarmu ta yin annabci ce, sai mu yi annabci daidai gwargwadon bangaskiyarmu.
Open Bible reader