Hausa Bible
Romawa 12:16
Ku yi zaman lafiya da juna. Kada ku nuna halin ɗaga kai, amma ku mai da kanku abokai ga waɗanda ba a ɗauke su a bakin kome ba. Kada ku ɗauki kanku kamar kun fi sauran mutane wayo.
Open Bible readerHausa Bible
Ku yi zaman lafiya da juna. Kada ku nuna halin ɗaga kai, amma ku mai da kanku abokai ga waɗanda ba a ɗauke su a bakin kome ba. Kada ku ɗauki kanku kamar kun fi sauran mutane wayo.
Open Bible reader