Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:4

Wace amsa ce Allah ya ba shi? Ya amsa da cewa, “Na yi wa kaina ajiyar mutane dubu bakwai waɗanda ba su durƙusa su yi wa allahn nan Baˈal bauta ba.”

Open Bible reader