Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:31

Haka kuma su Yahudawa sun zama masu rashin biyayya ga Allah a yanzu. Wannan kuwa domin su sami jinƙai ne ta wurin jinƙan nan da Allah ya nuna muku.

Open Bible reader