Hausa Bible
Romawa 11:20
Ƙwarai kuwa! Amma saboda rashin bangaskiya ne aka sassare su daga tushen, kai kuma bisa ga bangaskiya ne kake da zarafin zama haɗe da tushen. Saboda haka kada ka yi taƙama, a maimakon haka, ka ji tsoro.
Open Bible readerHausa Bible
Ƙwarai kuwa! Amma saboda rashin bangaskiya ne aka sassare su daga tushen, kai kuma bisa ga bangaskiya ne kake da zarafin zama haɗe da tushen. Saboda haka kada ka yi taƙama, a maimakon haka, ka ji tsoro.
Open Bible reader