Hausa Bible
Romawa 11:12
In kuwa zunubin da suka yi ya kawo wa duniya albarka, in kuma kāsawarsu ta kawo albarku ga waɗanda ba Yahudawa ba, to, yaya fa albarkar nan za ta zama a lokacin da yawan Israˈilawa ya cika ɗungum?
Open Bible readerHausa Bible
In kuwa zunubin da suka yi ya kawo wa duniya albarka, in kuma kāsawarsu ta kawo albarku ga waɗanda ba Yahudawa ba, to, yaya fa albarkar nan za ta zama a lokacin da yawan Israˈilawa ya cika ɗungum?
Open Bible reader