Skip to content

Hausa Bible

Romawa 10:20

Saˈan nan kuma Ishaya ya yi ƙarfin hali har da cewa Allah ya ce, “Waɗanda ba su neme ni ba, su ne na sa suka same ni. Ga waɗanda ba su tambaye ni ba, na bayyana kaina.”

Open Bible reader