Hausa Bible
Romawa 1:32
Sun san ƙaˈidar Allah cewa duk masu aikata halayen nan sun cancanci mutuwa, amma ba wai suna aikata abubuwan nan kaɗai ba, har suna goyon bayan waɗanda su ma suna aikata haka.
Open Bible readerHausa Bible
Sun san ƙaˈidar Allah cewa duk masu aikata halayen nan sun cancanci mutuwa, amma ba wai suna aikata abubuwan nan kaɗai ba, har suna goyon bayan waɗanda su ma suna aikata haka.
Open Bible reader