Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 4:8

A ƙarshe kuma, ˈyanˈuwana, ku dinga yin tunani a kan iyakar abin da yake na gaskiya, da iyakar abin da ya isa bangirma, da iyakar abin da yake daidai, da iyakar abin da yake da tsabta, da iyakar abin da yake jawo ƙauna, da iyakar abin da yake na kirki, wato a kan dukan abin da yake mafi kyau, ko abin da ya isa yabo, a kan waɗannan sai ku yi tunani.

Open Bible reader