Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 4:18

An biya ni duka, biyan da ya wuce misali. Bukatata ta biya, da yake na karɓi kyautarku da kuka aiko ta hannun Abaforiditus. Wannan bayarwa ce mai ƙanshi, hadaya ce kuma wadda Allah zai karɓa yă kuma ji daɗinsa.

Open Bible reader