Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 4:15

Ku Filibiyawa kun sani, a lokacin da na fara aikin waˈazin labari mai daɗi, da na bar ƙasar Makidoniya ba wata jamaˈar masu bin Yesu wadda ta haɗa kai da ni ta wurin bayarwa da karɓa, sai ku kaɗai.

Open Bible reader