Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 4:1

Saboda haka, ˈyanˈuwana, ku da kuke a zuciyata kullum, har ina marmarin ganinku, ku da kuke farin cikina, da hular ladan nasarar da zan samu saboda aikina, ina roƙonku ku tsaya da ƙarfi cikin Ubangiji, ku waɗanda nake ƙauna.

Open Bible reader