Hausa Bible
Filibiyawa 3:5
Ga shi, an yi mini kaciya a rana ta takwas, asalina, ni ɗan Israˈila ne, na zuriyar Benyamin, cikakken ɗan Ibraniyawa kuwa. Game da bin Koyarwar Musa kuwa, ni Bafarisiye ne.
Open Bible readerHausa Bible
Ga shi, an yi mini kaciya a rana ta takwas, asalina, ni ɗan Israˈila ne, na zuriyar Benyamin, cikakken ɗan Ibraniyawa kuwa. Game da bin Koyarwar Musa kuwa, ni Bafarisiye ne.
Open Bible reader