Hausa Bible
Filibiyawa 2:19
Ina sa zuciya cikin Ubangiji Yesu cewa zan aika Timoti zuwa wurinku ba da daɗewa ba, domin ni ma in ƙara samun ƙarfafawa ta wurin jin labarinku.
Open Bible readerHausa Bible
Ina sa zuciya cikin Ubangiji Yesu cewa zan aika Timoti zuwa wurinku ba da daɗewa ba, domin ni ma in ƙara samun ƙarfafawa ta wurin jin labarinku.
Open Bible reader