Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 2:15

domin ku zama marasa laifi, masu tsarki, ˈyaˈyan Allah marasa tabo. Kuna zama ne a cikin muguwar tsara masu rayuwar kwana-kwana, inda kuke haskakawa a cikinsu kamar haskoki a duniya,

Open Bible reader