Hausa Bible
Filibiyawa 2:1
Kuna samun ƙarfafawa saboda ku na Almasihu ne? Ko kuna samun taˈaziyya ta wurin ƙaunarsa? Ko kuna da zumunci cikin Ruhu? Ko kuma kuna da ƙauna da tausayi a zuciyarku?
Open Bible readerHausa Bible
Kuna samun ƙarfafawa saboda ku na Almasihu ne? Ko kuna samun taˈaziyya ta wurin ƙaunarsa? Ko kuna da zumunci cikin Ruhu? Ko kuma kuna da ƙauna da tausayi a zuciyarku?
Open Bible reader