Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 1:28

ba tare da jin tsoron abokan gābanku ba ko kaɗan. Ai, wannan tabbaci ne a gare su cewa za su halaka, amma a wurinku tabbacin cetonku ke nan. Wannan tabbaci kuwa daga wurin Allah yake.

Open Bible reader