Hausa Bible
Filibiyawa 1:27
Sai dai ku yi zaman da ya cancanci labari mai daɗi na Almasihu. Ta haka, ko na zo na gan ku, ko ma ban zo ba, zan ji labarinku in sani cewa kuna tsayawa sosai tare, kuna fama tare, raˈayinku ɗaya saboda bangaskiya ta labari mai daɗi,
Open Bible reader