Hausa Bible
Filibiyawa 1:20
Ina marmari, kuma ina sa zuciya cewa kada in kawo wa kaina kunya cikin aikin Ubangiji, amma in yi magana da cikakken ƙarfin zuciya. Cikin dukan abin da zan yi, bari Almasihu yă sami ɗaukaka yanzu da kowane lokaci a wurina, ko ina da rai ko na mutu.
Open Bible reader