Skip to content

Hausa Bible

Filiman 1:6

Ina adduˈa cewa za ka aikata alheri a yalwace, wanda ya fito daga bangaskiyarka, wannan ma zai kai ga zurfin ganewa game da dukan abubuwa masu kyau waɗanda suke namu cikin Almasihu.

Open Bible reader