Skip to content

Hausa Bible

Filiman 1:16

Ba wai ka karɓe shi a matsayin bawa ba, amma har fiye da haka, wato ka karɓe shi a matsayin ɗanˈuwan da ake ƙauna. Ina ƙaunarsa sosai balle ma kai, ai, za ka ƙaunace shi fiye da haka, a matsayinsa na bawa da kuma na wanda ya ba da gaskiya ga Ubangiji!

Open Bible reader