Skip to content

Hausa Bible

Filiman 1:14

Amma dai ba na so in yi wani abu ba tare da na sami yardarka ba, domin kada alherinka yă zama kamar na tilas ne, ba na yardar rai ba.

Open Bible reader