Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 8:4

Sai Yesu ya ce masa, “Ka lura fa, kada ka faɗa wa kowa abin da ya faru, amma ka je ka nuna kanka a wurin firist, ka kuma ba da baiko yadda Koyarwar Musa ta ce. Ka yi haka domin a tabbatar wa jamaˈa cewa ka warke.”

Open Bible reader