Hausa Bible
Matiyu 8:3
Sai Yesu ya miƙa hannunsa ya taɓa shi yana cewa, “Na yarda, na tsabtace ka, ka zama marar ƙazanta.” Nan da nan cutar fatar jikinsa ta warke.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya miƙa hannunsa ya taɓa shi yana cewa, “Na yarda, na tsabtace ka, ka zama marar ƙazanta.” Nan da nan cutar fatar jikinsa ta warke.
Open Bible reader