Hausa Bible
Matiyu 8:29
Nan da nan sai suka yi ihu suka ce, “Ina ruwanka da mu, ya Ɗan Allah? Ko ka zo ne domin ka ba mu wahala tun kafin lokaci yă yi?”
Open Bible readerHausa Bible
Nan da nan sai suka yi ihu suka ce, “Ina ruwanka da mu, ya Ɗan Allah? Ko ka zo ne domin ka ba mu wahala tun kafin lokaci yă yi?”
Open Bible reader