Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 8:28

Da Yesu ya kai ɗaya hayin, zuwa yankin Garasinawa, sai mutum biyu masu aljanu suka fito daga wurin da ake binne mutane suka sadu da shi. Sun zama abin tsoro sosai har ma ba mai iya bin wannan hanyar.

Open Bible reader