Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 8:26

Sai ya ce musu, “Don me kuka ji tsoro haka, ya ku masu ƙaramar bangaskiya?” Sai ya tashi ya tsawata wa iskar da kuma tekun, sai wurin duk ya yi tsit!

Open Bible reader