Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 6:2

“Saboda haka, idan za ka ba da sadaka, kada ka yi ta surutu a kai, yadda munafukai suke yi a majamiˈu da kuma a kan hanyoyi domin mutane su yabe su. Hakika ina gaya muku, sun riga sun sami ladansu ke nan.

Open Bible reader