Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 3:16

Da aka yi wa Yesu baftisma, ya fito daga ruwan ke nan, sai nan da nan sama ya buɗe, ya ga Ruhun Allah yana saukowa a kamannin kurciya, har ya sauka a kansa.

Open Bible reader