Hausa Bible
Matiyu 3:12
Yana riƙe da matankaɗinsa, zai tankaɗe hatsinsa, kuma yă tattara alkamarsa yă sa cikin rumbunsa, amma zai ƙona dusar a wutar da ba a iya kashewa.
Open Bible readerHausa Bible
Yana riƙe da matankaɗinsa, zai tankaɗe hatsinsa, kuma yă tattara alkamarsa yă sa cikin rumbunsa, amma zai ƙona dusar a wutar da ba a iya kashewa.
Open Bible reader