Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 3:11

Ni dai da ruwa nake yi muku baftisma, domin a nuna kun tuba, amma wanda ya fi ni girma zai zo a bayana, wanda ko takalmansa ma ban isa in riƙe ba. Shi ne zai yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki, da wuta kuma.

Open Bible reader