Hausa Bible
Matiyu 27:24
Da Bilatus ya ga ba abin da zai iya yi, kuma mutanen suna shirin tā da hankali, sai ya ɗebi ruwa ya wanke hannuwansa a gaban mutane, ya ce, “Ni dai, ba ruwana da alhakin jinin marar laifin nan. Wannan ruwanku ne.”
Open Bible reader