Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 26:40

Ya dawo wurin almajiran ya same su suna barci, sai ya ce wa Bitrus, “Ashe, ba za ku iya yin tsaro tare da ni ba ko na awa guda?

Open Bible reader