Hausa Bible
Matiyu 26:39
Da ya je gaba kaɗan sai ya fāɗi da fuskarsa a ƙasa ya yi adduˈa ya ce, “Ubana, idan zai yiwu, ka ɗauke mini kwaf na wahalar nan. Duk da haka dai, ba abin da nake so za a yi ba, sai dai abin da kake so.”
Open Bible readerHausa Bible
Da ya je gaba kaɗan sai ya fāɗi da fuskarsa a ƙasa ya yi adduˈa ya ce, “Ubana, idan zai yiwu, ka ɗauke mini kwaf na wahalar nan. Duk da haka dai, ba abin da nake so za a yi ba, sai dai abin da kake so.”
Open Bible reader