Hausa Bible
Matiyu 24:31
Zai kuwa aiko malaˈikunsa su busa ƙaho mai ƙara sosai, su kuma tattaro waɗanda aka zaɓa daga gabas da yamma da kudu da arewa, wato daga wannan iyakar duniya zuwa wancan.”
Open Bible readerHausa Bible
Zai kuwa aiko malaˈikunsa su busa ƙaho mai ƙara sosai, su kuma tattaro waɗanda aka zaɓa daga gabas da yamma da kudu da arewa, wato daga wannan iyakar duniya zuwa wancan.”
Open Bible reader