Hausa Bible
Matiyu 24:30
“Saˈan nan ne alamar Ɗan Mutum za ta bayyana a sararin sama. Duk kabilun duniya kuma za su yi kuka saboda tsoro. Za su ga Ɗan Mutum yana zuwa a cikin girgije da iko da ɗaukaka mai yawa.
Open Bible readerHausa Bible
“Saˈan nan ne alamar Ɗan Mutum za ta bayyana a sararin sama. Duk kabilun duniya kuma za su yi kuka saboda tsoro. Za su ga Ɗan Mutum yana zuwa a cikin girgije da iko da ɗaukaka mai yawa.
Open Bible reader