Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:37

“Ayya Urushalima, Urushalima! Masu kashe annabawa, masu jifar waɗanda aka aiko a gare ki! Sau nawa na so in tattara ku kamar yadda kaza take tattara ˈyaˈyanta a cikin fikafikanta, amma kun ƙi.

Open Bible reader