Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:35

Zan aiko da waɗannan mutane domin alhakin jinin masu adalci waɗanda aka kashe a duniya yă koma kanku, tun daga jinin Habila mai adalci, har zuwa na Zakariya ɗan Berekiya, wanda kuka kashe tsakanin Wuri Mai Tsarki da bagaden hadaya.

Open Bible reader