Hausa Bible
Matiyu 23:34
Saboda haka ina aika muku da annabawa, da masu hikima, da malaman Koyarwar Musa. Za ku kashe waɗansu, ku gicciye waɗansu, ku kuma yi wa waɗansu bulala a majamiˈunku, kuna binsu gari-gari kuna tsananta musu.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka ina aika muku da annabawa, da masu hikima, da malaman Koyarwar Musa. Za ku kashe waɗansu, ku gicciye waɗansu, ku kuma yi wa waɗansu bulala a majamiˈunku, kuna binsu gari-gari kuna tsananta musu.
Open Bible reader