Hausa Bible
Matiyu 22:4
Ya sāke aiken waɗansu bayin ya ce, ‘Ku faɗa wa mutanen da aka gayyata cewa, “Ga shi na shirya abinci, an yanka shanu masu ƙiba da aka ciyar da su musamman. Duk an gama shirya kome. Ku zo bikin mana!” ’
Open Bible readerHausa Bible
Ya sāke aiken waɗansu bayin ya ce, ‘Ku faɗa wa mutanen da aka gayyata cewa, “Ga shi na shirya abinci, an yanka shanu masu ƙiba da aka ciyar da su musamman. Duk an gama shirya kome. Ku zo bikin mana!” ’
Open Bible reader