Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 22:16

Sai suka aiko da almajiransu tare da waɗansu mutanen Hirudus suka ce, “Malam, mun sani kai mai gaskiya ne, kana kuma koyar da hanyar Allah cikin gaskiya, domin mutane duk ɗaya ne a gare ka, gama ba ka nuna bambanci tsakanin mutane.

Open Bible reader