Hausa Bible
Matiyu 21:27
Sai suka amsa wa Yesu suka ce, “Ba mu sani ba.” Sai ya ce musu, “Ni ma ba zan faɗa muku ko da wane izni nake yin abubuwan nan ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai suka amsa wa Yesu suka ce, “Ba mu sani ba.” Sai ya ce musu, “Ni ma ba zan faɗa muku ko da wane izni nake yin abubuwan nan ba.”
Open Bible reader