Hausa Bible
Matiyu 21:19
Da ya ga wani itacen ɓaure a gefen hanya, sai ya je wurin itacen, amma bai sami kome ba sai ganye. Ya ce wa itacen, “Kada ka ƙara yin ˈyaˈya har abada.” Nan take kuwa itacen ya bushe.
Open Bible readerHausa Bible
Da ya ga wani itacen ɓaure a gefen hanya, sai ya je wurin itacen, amma bai sami kome ba sai ganye. Ya ce wa itacen, “Kada ka ƙara yin ˈyaˈya har abada.” Nan take kuwa itacen ya bushe.
Open Bible reader